Sakamakon kwarin guiwar gwamnatin Denmark na saye da amfani da motoci masu amfani da wutar lantarki, adadin irin wadannan motoci ya karu zuwa 500,000 a kan hanyoyin kasar Denmark a bana, daga 45,000 a shekarar 2020.