Adadin masu fama da ciwon suga ya kai miliyan 21.8 a bana, daga miliyan 12 a shekarar 2017.