Kimanin yara miliyan 1.7 za su mutu da ciwon huhu idan gwamnati ba ta inganta alluran rigakafi, magunguna, da abinci mai gina jiki ba.